Download facebook video

E.g. Url: https://www.facebook.com/cnn/videos/10155583907466509/
or ID: 10155583907466509

Tips:Replace Url: The fastest way to download a facebook video.
Replace: https://www.facebook.com/thisisinsider/videos/1582105862096806/
to: https://www.fbodownloader.info/thisisinsider/videos/1582105862096806/

How to copy Facebook Video Url

Right click on video -> Show video URL -> Copy Url
VOA Hausa
VOA Hausa
07/01/2017. Facebook

Download facebook video LABARI:Har yanzu akwai mutane da dama da ba a gansu ba kuma

LABARI:Har yanzu akwai mutane da dama da ba a gansu ba, kuma ana kyautata zaton ruwa ya cinye su a bayan da wani kwale-kwalen roba dauke da mutane fiye da 100 ya nutse a dab da gabar Libya cikin wannan makon.
Hukumar Kula da Kaurar Al’umma ta Duniya ta ce kwale-kwalen ya fara nutsewa ‘yan sa’o’i kadan a bayan da ya bar kasar dake Afirka ta Arewa. Wani jirgin ruwan dake wucewa a lokacin ya ceto mutane 80, ya mika su ga wani jirgin yakin Britaniya mai suna HMS Echo wanda ke cikin tawagar jiragen ruwan yakin Tarayyar Turai masu kokarin dakile safarar mutane a tekun Bahar Rum.[ Voahausa.com Link ]
Domi Karin Bayani:
#Libya #Britain #HmsEcho
Embed Facebook Video
Video Loading ...
An Ceto Mutane 80 A Wani Jirgi Da Ya Nutse

Wani Kwale Kwale dauke da bakin haure ya nutse dauke da mutane inda jirgin yaki Britaniya ya kwashe wadanda aka ceto.

603 likes - 41 comments

10/41 Top Comments

View all comments on facebook
Lawal Abdullah
Yerima Sanusi Kwande
Sani Mailangelange Yelwa Yawuri
Salisu Umar
Ibrahim Aliyu Zandam
Ashabe Turaki
Mahaman Rahimoun
Abubakar Sani Shika
Salman Abdullahi
Sadiya Umar

More videos from VOA Hausa

VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 21:15. Facebook
VOA60 Duniya:Labaran Duniya A Takaice

Mutane 43 Suka Hallaka A Harin Da Aka Kaiwa Continental Hotel A Kabul

#MuryarAmurka #VOAHausa
Download facebook video VOA60 Duniya:Labaran Duniya A Takaice Mutane 43 Suka Hallaka A Harin Da

VOA60 Duniya:Labaran Duniya A Takaice

FACEBOOK
Sani Mailangelange Yelwa Yawuri
Aliyu Maidoki
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 20:46. Facebook
VOA60 Afirka: Labarun Afirka A Takaice

George Weah ya yi rantsuwar kama aiki

#Muryaramurka #VOAHausa
Download facebook video VOA60 Afirka: Labarun Afirka A Takaice George Weah ya yi rantsuwar kama

Labarun Afirka A Takaice

FACEBOOK
Sani Mailangelange Yelwa Yawuri
Faruk Nagwari
VOA Hausa
VOA Hausa
yesterday at 19:03. Facebook
BIDIYO: Masu Safarar Miyagun Kwayoyi Sun Boye Dimbim Hodar Iblis Cikin Abarba

A koda yaushe masu wannan harkar cikin sauya dubaru suke inda har jami'ai a yankin Iberia suka yi nasarar cafke kwantenar abarba da aka kwakule ciki aka boye hodar iblis mai dimbim yawa.

#MuryarAmurka #VOAHausa
Download facebook video BIDIYO: Masu Safarar Miyagun Kwayoyi Sun Boye Dimbim Hodar Iblis Cikin Abarba

Masu Safarar Miyagun Kwayoyi Sun Boye Dimbim Hodar Iblis Cikin Abarba

FACEBOOK
Sani Mailangelange Yelwa Yawuri
Saminu Hakuma Dan Nijer