Download facebook video

E.g. Url: https://www.facebook.com/cnn/videos/10155583907466509/
or ID: 10155583907466509

Tips: Replace Url: The fastest way to download a facebook video.
Replace: https://www.facebook.com/thisisinsider/videos/1582105862096806/
to: https://www.fbodownloader.info/thisisinsider/videos/1582105862096806/

How to copy Facebook Video Url

Right click on video -> Show video URL -> Copy Url
VOA Hausa
VOA Hausa
07/01/2017. Facebook

Download facebook video LABARI:Yau hukumar zaben Jigawa ke gudanar da zaben shugabannin kanananan hukumomin jihar

LABARI:Yau hukumar zaben Jigawa ke gudanar da zaben shugabannin kanananan hukumomin jihar 27 da kuma kansiloli 284 a fadin jihar.
Hukumar tace Jam’iyyu 10 ne ke fafatawa a zaben, amma Jam’iyyar PDP dake zaman babbar Jam’iyyar hamayya tace ba zata shiga zaben ba saboda girmama umarnin alkalin babbar kotun tarayya dake Dutse wanda ya bada odar dakatar da zaben har sai bayan ya saurari korafin da ‘yan takarar jam’iyyar suka shigar gaban kotun.[ Bit.ly Link ]
Domin Karin Bayani:
#Pdp #Jigawa #Zabe
Embed Facebook Video
Video Loading ...
Jihar Jigawa Ta Gudanar Da Zabe Bayan Kotu Ta Hana

Hukumar zaben jihar Jigawa ta gudanar da zabe a jihar Jigawa bayan kotu ta bada umarnin a dakatar da zaben.

437 likes - 59 comments

10/59 Top Comments

View all comments on facebook
Al Mustapha Khan
Ibarhim Salisu
Shu'aib Auwal Idris
Aliyu Musa Umar
Garba Gwagwarwa
Baffa Ado Gasakole
Sani Alasawa Majia
Salisu Umar
Hassan A Hassan
Mustapha Burodo